Zainab indomi ta hadu da mummunan rashin hankali a rayuwar ta

Zainab indomi ta hadu da mummunan rashin hankali a rayuwar ta

Zainab indomi na daya daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da ba,a taba yin kamar ta ba

Duk wata daukaka da nafisa Abdullahi take takama da ita a kannywood batakai zainab indomi ba.

Hakq zalika hadiza aliyu Gabon da Kuma aisha najamu izzar da Aisha tsamiya duk basukai zainab indomi daukaka ba.

Amma sai gashi a yanzu haka an wayi gari ba,a maganar zainab indomi a cikin jerin matan kannywood.

DOWNLOAD VIDEO

Hasalima mafiya yawan mutane sun manta da wata wai Mai suna zainab indomi a kannywood

READ:   Maryam Yahaya In Saudi Rabia Where She Was Performing Umara,On Her Quick Recovery
About Arewanmu 1343 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*