Zafafan hotunan mome gombe a cikin wani katafaren (( hotel )) dake kasar waje

Kalli yadda momi gwambe take shakatawa a cikin wani hotal a wannan lokacin kuma dai hakan ya tashi hankalin masoya jaruma a masana’an tar kannywood

Zafafan hotunan mome gombe a cikin wani katafaren (( hotel )) dake kasar waje

Kuma dai gaskiya kowa san yadda jaruman momi gwambe take kara daukar hankalin masoya a wannan lokacin dan babu Wanda baiya san ganin video a yanzu cikin masoya

Harma dai tazamo Mai farin jini yadda Yakama ta a gurin masoya dan babu Wanda baiya baiyana cewa jarumar ta na yin abun da yadace a cikin masana’an tar kannywood

Kuma dai babu Wanda a yanzu baiya San ganin video jarumar a wannan lokacin kuma dai kannywood ta na alfaharin ganin jarumar

Kuma dai a Yanzu ganin wannan video ne yasan masoya suke fada albakacin bakin su dan baiyana kowa cewa jarumar duk tafi matan kannywood din

READ:   Mansura Isah Returns To Her Husband Sani Danja's

About Arewanmu 1238 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*