Zafafan hotunan Maryam yahaya da suka girgiza matan kannywood

Innalillahi raji’un kalli yadda Maryam yahaya ta ke wata shiga wacce ta haukata matan kannywood a wannan lokacin harma dai alumma suka Fara Mai da martani

Zafafan hotunan Maryam yahaya da suka girgiza matan kannywood

Oh rayuwa kenan daman Maryam yahaya tana irin wanna video ba dole samari su mato akan ta dan ganin yadda babu wata jarumar a masana’antar

Kannywood din da take irin wanna a yanzu harma dai masoya suke matowa akan yadda lamarin jarumar yake a wannan lokacin kuma dai Maryam yahaya

Tana kara sanya masoya alfaharin cewa ita babbar yarin yace wacce kowa cikin jaruman kannywood yake alfaharin ganin yayi sabon video tare ta ita

Babu dai video yadda ake yin wakar wannan lokacin kuma dai alumma suna Kara baiya albarkacin bakin su akan yadda jarumar a yanzu ta dawo yin video zafafan irin wannan

READ:   VIDEO: How The Kannywood Heroes Celebrated Independent Day - Nigeria @61

About Arewanmu 1299 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*