Yayan Ado Gwanja ya mayarwa ya Rarara kudin da ya bashi yace kaskanci ne

IMG 20220429 163841 780x470 1

Sa’idu isah Gwanja yaya ne ga mawaki ado isa Gwanja kuma furodosa marketer ne kana shugaban gwanja global enterprise wanda kuma a shekara 2007 ya kasance shugaban masu shirya finafinai na Kano wanda zamu iya kira sa Uba kuma jigo masana’atar Kannywood domin ya bada gudunmawa matuka a faninsa.

Jaruma Maryam KK ta yi wa wani malami Raddi, wanda ya ce Almajiri daya da allonsa ya fi gaba daya Kannywood daraja

Kamar yadda Rarara ya saba a wannan azumi ma ya ware sunayen jarumai da mawaka tsofaffi da matasa da zai bawa tallafin azumi ciki kuma harda Sa’idu gwanja din domin kamar yadda wasu ke duk da wayan can mukamai da saidu ya rike a baya yanzu harkar ba kamar da ba musanman duba da irin yadda masana’antar ta juya akalarta daga harkat CD.

Wanda jaruma Aisha Humaira ce ta kira sunayen mutane hamsin uwaye mata da maza zasu amfana da shi .

Sai dai koda Sa’idu gwanja yaga sunansa a cikin jerin waɗanda za’a baiwa tallafin dubu hamsin zansa ya bace da cewa baya bukata zakuji bayyaninsa a cikin bidiyon da yayi wanda tashar tsakar gida na ruwaito.

download

Ga bidiyon nan.

 

About Muhammed Jamiu 3084 Articles
Those That Leave Everything in God's Hand Will Eventually See God's Hand in Everything.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*