Yar hafsat idris ta Haihu lafiya dai dai lokacin da kotu ta sanya a kame sadiq sani sadiq

Screenshot 20220129 070350 1

Yar hafsat idris ta Haihu lafiya dai dai lokacin da kotu ta sanya a kame sadiq sani sadiq a gurfanar na shi a gaban ta Alumma suna kara Baiyana takai cin su akan wannan Labarin duk da wajin dadinsu

Da wan can a yanzu duniyar kannywood dai ta gargiza ganin yadda kowa yake farin cikin da jin dadin ganin haihuwar da yar futacciyar jarumar nan tayi a wannan lokacin kowa yana baiyana Murnar sa

Dan babu wani a cikin masoya da baiya nuna jin dadin sa a yanzu duba da ganin ce yadda alammaran suke kara wakana a wannan lokacin kuma dai babu dai kamar wannan labarin duk kannywood din sai da ta gargizA matuka gaya

Sabida an dauki tsawan lokacin ana baiyana farin ciki da jandadin ganin wannan lamarin a Yanzu kuma masoya solar rukice suna baiyana alfaharin su da ganin wannan jaririyar harma dai da masu cewa an haifi mai kyau fa

download

Shi kuma dai sadiq Sani sadiq yana cikin tsallah tsallah matu tuka gaya a wannan lokacin sabida yadda alumma suka labarin cewa an sanya jarumin a cikin wani mahuyacin hali daiyana gaban kotu ana zarginsa da aikata wasu abu buwan

About NgArewa 2773 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*