Yanzu yanzu : sadiya haruna ta saki zazaffan bidiyo marar kunya tayi amai ta lashe

sadiya haruna ta saki zazaffan bidiyo marar kunya tayi amai ta lashe

Rigima kan bidiyon Tsaraici da jarumai uku,Teema Makamashi,Sadiya Haruna da kuma Muneerat Abdulsalam ake yin rigima akai na za’a saki.
Yanzu yanzu Sadiya Haruna ta saki wani Zazzafan martani hade da bidiyo tana fadin abunda taga dama.

Daman dai ba wannan ne farau ba ko a Shekarar da mukeyin bankwana da ita,an saki na jaruma Maryam Booth da kuma Safara’u Kwana Casa’in da kuma na Muneerat Abdulsalam.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa.

download

About Da_Great_Niddy K 4221 Articles
Great Technician

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*