Yanzu,Yanzu Messi Yabar Barcelona

Hot: New Airtel Free browsing 2021 at (0.0kb)

Yanzu haka muna da zafafan labarai daga kasar Turai inda Barcelona ta yabi Messi

Rahotanni sun bayyana cewa jagoran kungiyar kwallon kafa ta Barcelona kuma kyaftin Lionel Messi yabar kungiyar a yau.

Jarumar Kannywood Tayi Mafarkin Annabi Muhammad S.A.W Amma An Karyata Ta

Rahotanni daga Spain sun tabbatar da cewa tuni Messi ya bar kungiyar a karshen kakar wasa ta bana.
Messi yana jagorantar kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta hanyar lashe kofuna daban -daban

Mun rabu lafiya da mahaifiyar mu – Aminu Alan Waka

Har yanzu ba a san abin da zai yi ba bayan barin mukamin.

Labarin ya girgiza magoya bayan Barcelona a fadin duniya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here