Subhannallah Yanzu Bidiyon Jarumi Sadik Sani Sadik ta bayyana inda yake rawar iskanci da fitsara tare da wata Budurwa

Yanzu Bidiyon Jarumi Sadik Sani Sadik ta bayyana inda yake rawar iskanci da fitsara tare da wata Budurwa

Ficaccan Jarumin Masana’antar Kannywood Sadik Sani Sadik ya bayyana a cikin waa bidiyo wanda kowa yayi mamakin ganin sa a cikin wannan bidiyon, inda aka Jarumin yana rawar da bata dace ba.

Kamar yadda M13 Novel dake kan manhajar Youtube suka wallafa bidiyon nasa anga Jarumi Sadik Sani Sadik yana rawar rashin daraja da wata Budurwa, inda nan take aka fara cece-kuce akan bidiyon.

Abia government gives N500 to pregnant women who deliver in healthcare centres

Da ganin wannan Budurwar da suke yin rawar tare ita ma ba ‘yar arziki bace domin kayan dake jikinta ma ba na mutunci bane duk gadon bayanta yana waje kowa yana kallo.

READ:   Kalli Bidiyon Yadda Adam A Zango Ya Tafka Kauyanci A Wani Dakin Hotel

Rawar da suka yi wanda har suke kokarin gamewa da junan su shine ma yafi daukar hankulan jama’a da dama, musamman yadda kowa yake ganin Jarumi Sadik Sani Sadik da auren sa amma yake aikata wannan rawar iskancin tare da Budurwar.

Wai Me Yake Damun Maryam Booth Ne,Kalli Fa Abunda Takeyi

A lokacin da suke wannan rawar iskancin tare da Budurwar anji Mutane suna ihu inda ake tunanin ko a gidan wasa ma suke wannan rawar iskancin, wanda dama a gidan wasa aka saba ganin irin wannan rawar iskancin da Jarumi Sadik Sani Sadik yake shi da Budurwar.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuga irin rawar iskancin da Jarumi Sadik Sani Sadik yake tare da wata Budurwa.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*