Yanda aka kashe ‘yan Bindiga a yayin da suka je karbar kudin Fansa

Yanda aka kashe ‘yan Bindiga a yayin da suka je karbar kudin Fansa

An harbe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen Sabon Gida da ke karamar hukumar Gassol a jihar Taraba yayin da suke karbar kudin fansa.
‘Yan bindigar sun sace wani tsoho mai suna Alhaji Gambo, inda suka nemi kudin fansa. An yi yarjejeniya kan inda za a biya kudin fansa sannan suka tafi.

Dr Ibrahim Jalo Jalingo Yayi Martani Mai Zafi Kan Wannan Fitsara

Bijilante yayi kwanton bauna ya kashe 2 daga cikinsu, an ceto wanda aka yi garkuwa da shi, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Tabbas Mace Bata Lalacewa Batareda Taimakon Namijiba Yanzu Kalli Abinda Yafaru Allah Ya Kyauta

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here