Yadda momee gombe take shan bakar wahala wajen daukar film din manyan mata

Kamar yadda kuke gani kowa yasan wannan film Mai dogon zango da Abdul Amart Mai kwashewa yakeyi Mai suna manyan mata wanda aka tara kusan duk manyan matan kannywood a cikinsa wannan film haryanzu ba’a saki tallarshi ba kowa yasanshi ne ta hanyar.

Shin Kuna Da Labarin Jarumar Data Musulunta Saboda Hausa Fim

Hotunansa da ake yadawa a wajen daukarshi sai a cikin yan kwanakin nan ake sakin wasu hotuna na momee gombe a wajen daukar film din wanda yake nuna da cikin film din da kuma wajen daukar film duk tana shan bakar wahala.

Rashin Lafiyar Maryam Yahaya Ana Zargin Asiri Akayi Mata | Jarumar Tace Tasan Waye Ya Aikata Mata Haka

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here