Yadda Akayi Jana’izar Dangote, Mutuwar Ta Tada Hankulan Jama’a

Yadda Akayi Jana'izar Dangote, Mutuwar Ta Tada Hankulan Jama'a

Mutuwar Dangote ta tada hankula sosai, A yaune Laraba aka gudanar da Jana’izar tashi wadda ta sami mahalarta sosai, mutane da yawa babu masaka tsinke.

Mutuwar Alhaji Sani Goten da dauki hankula sosai ganin yadda mutane da dama suka dinga yadawa cewa Alhaji Aliko Gote ne ya rasu.

Apostle Suleiman slams people who vow never to give their money to any church

Kafin mutuwar Alhaji Sani Dangote ya kasance shine matemakin Alhaji Aliko Gote a kamfanunnuwan su.

Ga dai bidiyon yadda Jana’izar ta Kasance anan kasa.👇👇👇

Allah yajikansa yasa ya huta.

READ:   RASHIN TSARO: Barazanar jefa wa Buhari kuri'ar-yankan-kauna ta janyo sanatocin APC da PDP sun fara kyarta wa juna ashana
About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*