Yadda Aka Kusa A Kona Sheikh Daurawa da Iyalanshi Sanda Suna Gwagwarmaya da’awa Kano

Yadda Aka Kusa A Kona Sheikh Daurawa da Iyalanshi Sanda Suna Gwagwarmaya da’awa Kano

Ash sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yana bayyana yadda anka so a kona shi da iyalinsa wanda labarin zai baku mamaki sosai kuma duk ba dan komai ba sai dan yada da’awa da yake a cikin alummar musulmi.A cikin labarin zakaji irin yadda har wasu suke cewa ba dan daurawa bane saboda kawai.

A cikin labarin zakuji irin ya bada labarin tafiyarsa a jahar kebbi da margayi sheikh ja’afar Mahmud Adam kano inda can ma anko a farfasasu.

DOWNLOAD VIDEO

Wanda duk wannan rigimar ta malaman dariku ne da basa son a karantawa da mutane gaskiya.

Ga bidiyon nan da malam yake bada labarin a wajen majalisin da yake karantawa.

READ:   Bidiyo: Muhimman Abubuwan Daya Kamata Kusani Game Da Jaruma Fati Washa

About Arewanmu 1343 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*