Wata Sabuwa Musa Mai Sana’a Ya Rikita Wajen Biki Akan Fadan Da Suyi Da Ali Nuhu

Wata Sabuwa Musa Mai Sana'a Ya Rikita Wajen Biki Akan Fadan Da Suyi Da Ali Nuhu

Kannywood baku gudun abun kunya abinda mutane kenan suke ta fadi akan wannan bidiyon na Ali nuhu tare da mai sana’a suna fada har musa mai sana’a yana bugun ali nuhu a kafada amma mutane suna fadin wannan maganar one akan rashin sanin menene dalilin yin fadan kuma da gaske one ko a film

Fati Washa Itama Tayi Murnar Samun Yanci Nigeria Independence Day Yan Matan Kannywood

Shima kuma abinda yasa mutane basu tsaya suka lura da hakan ba daukar bidiyon da akayi anyi sa ne kamar da wayar haka daukar ta bayyanawar mutane amma wannan fada da kuke gani ba gaskiya bane film ne wanda suka tsara akan kasuwanci wanda ali nuhu da mai sana’a shagonsu makwafta ne amma basa shiri da juna

READ:   Singleness is also a torment - Princess Ummi Ibrahim

Shiyasa koda yaushe kowa kokarin kwacewa kowa kwastoma yake dalilin da yake hadasu fada kenan da fatan yanzu an warware maku kuma kun fahimta.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*