Wani Lauya A Kano Zai Shige Gaba Wajan Kai Ƙarar Sufetan Ɗan Sanda

Wani Lauya A Kano Zai Shige Gaba Wajan Kai Ƙarar Sufetan Ɗan Sanda

Bayan bayani da rundunar Yan sandan jihar Kano tayi na cewa babu wanda ya shigar mata da korafi akan jami’inta mai suna Friday da ake zargi da cin hanci tare da cutar da al’ummar jihar.

Yanzu haka wani Lauya mai zaman kansa a jihar Barista Abba Hikima Fagge ya ce shine zai jagorancin tarin al’ummar da suke da korafi akan san sanda zuwa gaban kwamishina CP Sama’ila Sha’aibu Dikko domin yin bincike tare da daukan mataki.

Shirin lauyan ya biyo bayan tsoro da fargaba da mutane suke yi na kar sukai karar jami’i kuma akamaau kamar yanda aka yiwa guda daga cikin su, Abba Hikima wanda ya amsa umarnin da mai gidansa Barista Audu Bulama Bukarti yayi mai, ya ce shine zai zama lauya na wannan mutanan.

READ:   Tirkashi Yanzu Malam Yayi Kaca-Kaca Da Masu Kallon Film Din LABARINA SEASON 3

Babu Wanda Zai Hanamu Jin Dadin Mu A Yanzu Dan Muma Ai Mutane Ne Jaruma Fati Washa

Barista Abba wanda yayi batun cikin shirin da ya gudana akashen makon daya gabata ta allon gani gaka da manema labarai da lauyoyi, ya kuma kara da cewa zargi yayi karfi akan Dan sandan domin shima da kansa yaji kalamai na barazana da yake yiwa wani dan jarida.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*