Wani bidiyon jaruma Rahama Sadau tana rawar iskanci da fitsara ya bayyana

v7v vk1qcfk

Wani bidiyon jaruma Rahama Sadau tana rawar iskanci da fitsara ya bayyana; Tuni dai wani fefen bidiyon jaruma Rahama Sadau ya bayyana tana tikar rawa babu kunya, jarumar tana rawar ne sanye da kananun kaya wanda suka matukar matse ta takai ta kawo har suna nuna ko kuma bayyana surorin Jikinta Wanda ya hada da nonuwa,duwawu,da dai sauransu.

Haka dai tun bayan bayyanar hakan mutane suke ta bayyana ra’ayoyin su akan bidiyon,wasu na ganin hakan a matsayin wayewa ne a yayin da kuma wasu suke ganin hakan bai dace ba a addinance da kuma Al’adar Malam Bahaushe.

Yadda Adam Zango Ya Hada Taron Manyan Mawakan Kannywood

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon domin kuyi Alkalanci.

download

About NgArewa 2782 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*