Wallahi Duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu – Cewar Mai kalamai

Wallahi Duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu – Cewar Mai kalamai

Wallahi Duk wanda ya sake zagin Hadiza Gabon kotu ce zata rabamu – Cewar Mai kalamai

Wani masoyin jaruma hadiza gabon wanda a kwanankin bayyana ya nuna yafi sonta da miliyoyin kudi wanda har ya samu jarumar ta tankawa maganar wanda yaji dadin haka.

Idan baku manta ba mun kawo muku labarin yadda wani ya kira hadiza gabon shegiya,karuwa, mazinaciya inda tayi masa martani a cikin ilimi da hikima wanda mun kawo labarin a nan

Thomas Rhett – Church Boots Mp3 Download [Lyrics]

To shine matshin mai kalamai ya fusata irin yadda ake zagarmasa masoyiya yayi kukan kura inda ya tauna tsakuwa dan ayya taji tsoro. Ga kalamansa na ya rubuta a shafinsa na sada zumunta.

“Hadiza Aliyu Na lashi takobi akanki duk wanda yakara zagin ki ko furta wani muggan kalma akanki wallahi sai dai kotun koli ta rabamu.
Duniya tana Maki kyakyawar sheda muma shedune, akoda yaushe tsarin rayuwar ki Kara burgeni yake hakan shiyasa nake ji kaunarki kullun habbaka yake a cikin ruhina. Wallahi duk masu muggan Kalamai akanki ba komai bane face hasada sannan martanin ki ya daga darajar ke.
Itafa soyayya makauniya ce akace koh

✍️Maikalamai”

download

About NgArewa 2676 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*