Wai Mai Yake Shirin Faruwa Ne A Tsakanin Hafsat Idris Da Kuma Fati Washa

Wai Mai Yake Shirin Faruwa Ne A Tsakanin Hafsat Idris Da Kuma Fati Washa

Yanzu yanzu wai Mai yake shirin faruwa ne a tsakanin futattun jaruman kannywood guda biyu wato dai jaruma fati washi da kuma Hafsat idris

rayuwa ke nan dai kamar wasa yau andauki shekaru ana yin fina finai a masana’an tar kannywood a wannan lokacin harma anyi

Subhannallah Bidiyon Tsaraicin Aisha Izzar So Sun Girgiza Kannywood

Jarumai ma ban banta kama daga mazan harma matan da suke taka rawa a wannan lokacin cikin jaruman kuma masoya daga

Jarumi Ali Nuhu ya fadi wata magana mai mushimmanci data ratsa mutane akan wasu Mawakan Kannywood na yanzu

ko ina a fadin duniyar nan suna jin dadin yadda hakan yake wakana bama dai kamar jarumai matan da suke daukar hankali

READ:   ROKON BUHARI GA 'YAN BINDIGA: 'Ku wa Allah ku sako sauran daliban Jami'ar Greenfield'

Irin su jaruma Hafsat idris din wacce kowa yafi sani da barauniya a ko wane lokacin dan ganin yadda jarumar ta Fara yin wani fim

mai suna barauniya harma kowa yake ganin cewa babu wani fim Wanda jarumar Zata karayin sa kamar shi Wanda masoya

Zasu ji dadin sa yadda Yakama harma dai a yanzu jarumar ta shi ga jerin jarumai Wanda babu kamar su

Abale Yakara Tashin Zuciyar Alumma A Masana’an Tar Kannywood A Wannan Lokacin

a cikin matan da suke taka rawa a masana’an tar kannywood a wannan lokacin kuma dai duk yadda wani ko wata jarumar take

Haka dai itama jaruma fati washa wacce take kara jin zuciyar masoya da video yin ta da kuma dai yadda take

READ:   Jaruma Mansura Isa Matar Sani Danja Da Mama Daso A Cikin Jirgi

Kara daukar hankalin masoya a cikin fina finai Wanda suke gudana a kannywood kuma dai take zuwa a maban ban tan sunaye

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*