Video yadda Naziru sarkin waka yake Wasa da yarsa Akan gado

Video yadda Naziru sarkin waka yake Wasa da yarsa Akan gado

Naziru sarkin wakar San Kano ya saki wani sabon video da yabar baya da kura a kannywood da arewacin Nigeria baki daya

Naziru sarkin wakar ya saki wani sabon video inda yake wasu da makudan kudade

Hakq zalika Yana Kara nunawa duniya karara cewa shi ba talaka bane face bashahurin Mai kudin gaske

Muna rokon sarki allh ya Raya Masa da yayan sa da allh ya bashi a duniya

Muna fatan zai dinga taimakon masu bukata ta musamman a duniya

READ:   Finally Ummi Ummi Zee Zee Meets Kano Women's Commissioner
About NgArewa 2083 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*