Video yadda maryam yahaya ta haukace bayan taga(( Pogba ))Dan kwallon kafa

Video yadda maryam yahaya ta haukace bayan taga(( Pogba ))Dan kwallon kafa

Fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahaya ta bayyana kauyanci a fili

Wannanya biyo bayane da Yar wasan hausa ta Kai ziyarar yin aikin umrah a kasar saudiya

Tana cikin tafiya ba zato ba tsammani sai gashi tayi arba da Dan kwallon kasar farnasa

Wannan shine karon farko da maryam yahaya ta tabbatar wa da duniya cewa ita Yar kauye ce

Mina matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tashar Mai albarka ta Arewanmu

READ:   Gasar Nuna Video Batsa Tsakanin matan kannywood
About NgArewa 2113 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*