VIDEO: Umar M Shareef Ft Momme Gombe – Zainabu Abu

Umar M Shareef Ft Momme Gombe – Zainabu Abu

Sauke Sabuwar Wakar Video Na Umar M Shareef Mai Taken “Zainabu Abu” Wakar Da Akayita A Cikin Fim Din Zainabu Abu, Wanda Jarumin Kuma Mawaki Umar M Shareef Yaja Ragamar Shirin. Inda Ya Taka Rawa Tare Da Jaruma Kuma Tauraruwa Momme Gombe.

MUSIC: Kasheepu Amjad Ft. Auta Mg Boy – Kizo Gareni

Daga Kamfanin Maishadda Film Investment Nigeria Limited.

Kalli Videon Kuma Ku Sauke Cikin WayoyinKu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here