Umar Mb – Kin Bani So ft Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Umar Mb – Kin Bani So ft Shamsiyya Sadi Mp3 Download

Sauke Sabuwar Wakar Umar MB, Mai Suna “Kin Bani So” Wannan Wakar Tashi Yayita Ne Tare Da Tsohuwar Mawakiyar Nan. Shamsiyya Sadi’.

Wannan Wakar Dai Ta Soyayya Ce. Kamar Yanda Masoyan Wakokin Umar MB Da Masu Jin Wakokinsa, Sunsan Mawakin Yana Kokari Sosai Wajen Rairawa Da Sako Wakomin Soyayya.

Ku Sauke Wannan Wakar Tashi. Ku Saurara Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD MP3 HERE

READ:   DOWNLOAD: Sani Liya Liya – Dan Asabe
About Arewanmu 1297 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*