Tsohuwar shugabar furodusoshi mata, Umma Ali

Yanzun nan majiyarmu ta samu wani labari daga shafin mujallar fim inda ta wallafa rasuwar shugabar kungiyar mata.

“INNA lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa tsohuwar shugabar ƙungiyar furodusoshi mata ta farko, Hajiya Umma Ali, rasuwa.

Ta rasu a asibitin Premier da ke Kano da yammacin nan.

Ko kunsan nawa ake biyan wannan fitattun jaruman a duk fitowa da zasuyi a film manyan matan kannywood

Ɗazu da rana aka garzaya da ita asibitin saboda rashin lafiya.

Za mu kawo ƙarin bayani anjima.

Allah ya rahamshe ta, ya sa Aljanna ce makomar ta, amin.“

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here