Kalli yadda Matar adam a Zango take chan cha rewa da rawar ta abon babu ruwanta a wannan lokacin harma dai lamarin ya Fara motsawa masoya adam a Zango zuciyar su bayan sakin video
Maryam Ab yola dai kowa yasan cewa Matar adam a Zango tun kafin dawo warta masana’an tar kannywood bayan rabuwar su da mijin nata adam a Zango
Kuma dai sai ga Jarumar ta dawo yin fina finai a masana’an tar kannywood wanda hakan yake naima yayi tasiri a zuciyar masoya jarumin a wannan lokacin
Kuma dai alumma masoya daga duk inda suke a fadin duniyar nan sun Fara baiyana albarkacin bakin su akan yadda wannan video kara sanya alumma
Kuma dai alumma suna cewa gaskiya wannan dawo war da jarumar tayi a wannan lokacin shine dalilin su nayin wadan nan magan ganun yadda yakamata
Be the first to comment