TOFA! Daman haka abin ya koma a tsakanin Maryam yahaya da kuma jamila nagudu turkashi

Screenshot 20220107 191626 1

TOFA! Daman haka abin ya koma a tsakanin Maryam yahaya da kuma jamila nagudu turkashi kalli yadda Hafsat idris ta tashin hankalin masoya a masana’an tar kannywood

Oh yanzu dai abin harma ya zamo hakan a masana’antar kannywood a tsakanin futattun jarumai kamar wadan nan harma dai irin hakan take faru kuma babu abinda ya shafi masoya a wannan lokacin

Delta: Suspected ritualist disguising as mad man set ablaze

Kamar dai jarumar nan jamila nagudu wacce take kara sanya alumma masoya farin ciki yadda yakamata a sababbin video ta babu kamar wannan Wanda take tare da Maryam yahaya

Harma dai da wata yarin ya kuma kowa yake mamakin ganin cewa daman jarumar akwai wannan a tsakanin su gaskiya babu Wanda baiya sanganin irin wannan din a kannywood

READ:   Naziru Sarkin Waka Yasaki Sabuwar Wakar Sa Wacce Ta Tashi Hankalin Masoya

Abin mamakin jaruma nan Hafsat idris gaskiya babu wanda baiyiba a masana’an tar kannywood ganin yadda kowa a cikin jaruman ya dauki gabarar sanya masoya farin cikin yadda yakamata a wannan lokacin

About NgArewa 2082 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*