Tirƙashi ƴan bindigar jihar Neja sun cinnawa ganakin manoman yankin wuta akan sunƙi biyan kuɗin haraji

Tirƙashi ƴan bindigar jihar Neja sun cinnawa ganakin manoman yankin wuta akan sunƙi biyan kuɗin haraji

Ƴan bindigar dake jihar Neja sun ci nawa gonakin manoman yankin wuta.

Kamar yadda muka kawo muku saban rahoto a jiya na jihar Neja a yammacin yauma mun sami saban rahoto ƴan bindigar dake yankin sun kone gonakin manoman su baki ɗaya.

Sakataren Gwamnatin Jihar Ahmed Ibrahim Matane ne ya bayyana hakan yayin da yake karin bayani a Minna babban birnin Jihar ta Neja.

A cewarsa an sami hadin gwiwa tsakanin ƴan Boko Haram da ƴan bindiga a kauyukan Kwaki Kusaso Kawure Chikuba Kurebe Madaka Farin Dutse Falali da kuma Ibbru inda suke tilasta wa mutanen yankin bijire wa gwamnati sannan su cire yaransu daga makaranta.

READ:   Ku halaka 'yan bindiga, ku kawo gawawwakinsa da makamansu, COAS ga dakarun soji

Tirƙashi Ankama wani magidanci zai saida ƴaƴansa mata biyu a Jihar Akwa Ibom

Ya ce Akwai yankunan da muka ga ayyukan ƴan ta addan na kamanceceniya da na ƴan Boko Haram matukar suna so su zauna ba tare da an taba su ba tilas sai sun bi abin da ƴan bindigar ke so Duk ranar Juma’a su kan zo masallaci su yi huduba a masallata su wanda hakan yayi mutukar tada musu han kali Wanda Hakan Yasa suka miƙa ƙoƙon bararsu ga gwamnatin Nigeria ta kawo musu ɗauki a kan halin da suke ciki.

To jama’a zamuso mukarɓi ra ayoyin Ku akan aukuwar wannan lamari na jihar Neja don jin tabakinku zamuso ku biyomu tasahinmu na tsokaci kaitsaye.

READ:   Subhannallah Kalli yadda wasu ma'aurata suka bayyana rayuwar aurensu ta sirri sukayi video suna yadawa wanda hakan ya janyo masu tsinuwa

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Source: Dalatopnews

About Arewanmu 609 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*