Taƙaitaccen Tahirin Haj Balkisu Mahaifiyar Alan waƙa

Ɗan ta Aminu Abubakar Ladan Alan waka shine ya wallafa wannan takaitacen tarihin hajiya balkisu sharif adam ta bar duniya da ta shekara 70 a duniya.

“Hajiya balkisu sharif Adam 1951 -2021.Ta rasu tabar ‘ya’ya guda biyu (2) tare da jikoki ashirin da biyar (25),Aminu ladan abubakar da Khadija ladan Abubakar sune ‘ya’yan da ta bari.

Allah Yayiwa Mahaifiyar Alan waka Rasuwa

Allah ya jikanta yayi mata rahama yasa aljannah ce makomarta. Za’ayi Jana’izar ta da misalin tara da rabi ranar talata 9:30am.03/08/2021.”

Taƙaitaccen Tahirin Haj Balkisu Mahaifiyar Alan waƙa

Taƙaitaccen Tahirin Haj Balkisu Mahaifiyar Alan waƙa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here