Suleiman Mijin Baturiya Yayi Martani Ga Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

Ga abinda Wannan matashin yaron ya aikowa sheikhe Abdallah Gadon kaya

“Nijeriya kenan! Watau a Nijeriya dokar Sharia Law akan talaka take aiki, amma banda ƴaƴan masu mulki.

Bidiyo: Lauyan abduljabbar zaijamai dogon dauri – Baba Impossible

Ina Jiran Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya ya yi raddi akan wannan shigar ƴar gidan Mai Martaba, kamar yadda ya yi ta surutai akan Baturiyar da na aura”, Inji Suleiman Isah mijin Baturiyar Ƙasar Amurka.

Wanda hotunan zahra nasiru ado bayero da ya yada soshiyal midiya ne yasa Suleman wannan martani.

Suleiman Mijin Baturiya Yayi Martani Ga Sheikh Abdallah Gadon Ƙaya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here