Kalli abinda wasu samari sukayi ma fati shu'uman a wajen wasan Sallah

Kalli abinda wasu samari sukayi ma fati shu’uman a wajen wasan Sallah

Subhannallah Kalli yadda wasu ma’aurata suka bayyana rayuwar aurensu ta sirri sukayi video suna yadawa wanda hakan ya janyo masu tsinuwa

Wannan wani bidiyo na shahararriyar jarumar kannywood wacce ake kira da fati shu’uma wanda taje was an sallah jihar sokoto wani abu ya faru da ita da farko tazo wannan gari ta fara wasan sallah lami lafiya.

Yanzu Wata Budurwa Ta Tona Asirin Matan Kannywood Yan Madigo Da Maza Yan Luwadi

Kuma ta gama lami lafiya a daidai inda abun ya faru shine bayan ta gama wasan sallah tazo wajen da tayi parking din mota a daidai nan abun ya faru wasu samari suka tare ta ga bidiyon nan munkawo maku domin wani ya dauki bidiyo din.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here