Subhanillah !Zainab Sambisa Tayi Martani Mai Zafi Akan Maganar Sani sk

Jarumarr nan ta kannywood mai suna Zainab wadda aka fi sani da Zainab Sanbisa.

Subhanillah !Zainab Sambisa Tayi Martani Mai Zafi Akan Maganar Sani sk

Duk da cewa bata fiye fitowa aharkan film ba saidai wakoki wanda sukeyi tare da jarumi Yamu Baba.

Ta bayyana cewa ita sharri akayi mata na cewa ita tayiwa jarumi Sani garba sk asiri.

Yadda Musulunci ya sauya min rayuwata

Zakuji bayanin da tayi a wannan bidiyon da zaku kalla yanzu kai tsaye.

Inda ta warware wa mutane zare da abawa don a gane ba ita ce ta aikata abinda ake zarginta da shi ba.

READ:   VIDEO: How The Kannywood Heroes Celebrated Independent Day - Nigeria @61
About Arewanmu 1214 Articles
24/7 Hausa Hip Hop Music, Music Videos, Wakokin Hausa, Labarai, Kannywood, Naija Music, Addini, Fadakarwa, Wasanni, in indigenous language✅✅✅

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*