Soyayya Na Kokarin Kaurewa Tsakanin Hadiza Gabon Da Sheikh Ali Isa Pantami

Soyayya Na Kokarin Kaurewa Tsakanin Hadiza Gabon Da Sheikh Ali Isa Pantami

A cikin ya kwanakin nan social media ta cika ta batse fal da hotunan babbar jarumar kannywood tare da hoton babban malamin addinin musulunci wanda akafi sani da sunansa sheikh Ali isa pantami bayan kuma babban malamin hotunansa sun gama yawo a social media tare da na matar shugaban kasar.

Ko Kun San Aisha Dan Kano Tana Da Babbar Yarinya Budurwa Wacce Zata Fara Film Domin Gadar Mahaifiyarta

Wato aisha buhari jum kadan sai ga labarin aurensa da wannan jaruma hadiza gabon wanda har yanzu mu muna daukar wannan labari a matsayin jita jita tunda bamu da reshen da zamu kama wanda zamu tsaya akansa na tabbacin cewa wannan maganar ta aure a tsakaninsu gaskiya ne.

READ:   Adam a zango da tumba gwaska sun saki sabon video yabon annabi

DOWNLOAD: Auta Mg Boy – Sirrina

A wani rahoto da muka samu wanda haryanzu bamu tabbacin inganta labarin ba wanda akace jarumar tace “indai Sheikh Ali Isa Pantami Ya Amince Zai Aure Ta Zata daina harkar film”

Pictures Of Rahama Sadau And Khuda Haafiz Movie Dress

Ga daya daga cikin bidiyoyin da suke yawo a social media nan mun kawo maku

About NgArewa 2067 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*