Rundunar sojojin kasa na kasar nan solar kama wata mota makare da makamai a cigaba da yaki da yan ta’adda a loko da sako na kasar nan musam man ma dai yan kunan da lamarin yafi kamari
Kamar Dai yadda kowa ya kwana ya tashi a kasar yana da sanin yadda hukumomin da suke da ruwa da tsaki akan harkar tsaro solar tashi haikan dan ganin ko ina an zauna lafiya
Cikin hakan ne dai rundunar sojojin kasar nan suka sami nasar kama wata mota makare da makamai harma dai alumma kasar nan suna kara baiyana cewa aikin yayi dai dai
Kuma dai alumma tuni suka dauki gabara sanya hotunan wannan motor a shafikan sada zuminta na social media a wannan lokacin kuma tare da baiyana cewa rundinar ta na aiki
Babu dare babu Rana harma dai a kullum ake kara kira da alumma su Baiyawa jami’ai duk abin da suka gani wannan basu yadda dashiba, kuma dai alumma suna kara jin nasar sojojin
Kuma dai yadda sojojin suke kara mu samun nasara a yan kunan da lamarin yayi kamari dai shine abin da alumma suka fi so a jin da ganin a wannan lokacin harma dai suke kara yiwa jami’an tsaron addu’oin samun nasara
Be the first to comment