Shugaba Buhari Ya Yi Alkawarin Daukar Mataki Akan Farashin Iskar Gas

Shugaba Buhari Ya Yi Alkawarin Daukar Mataki Akan Farashin Iskar Gas

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sani kuma ya damu da yinda farashin iskar gas yake hauhawa kuma ya yi alkawarin daukar matakin daidaita lamarin, a cewar karamin ministan Man fetur Timipre Sylva.

Babu Wanda Zai Hanamu Jin Dadin Mu A Yanzu Dan Muma Ai Mutane Ne Jaruma Fati Washa

Da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa Timipre Sylva bayan ganawarsa da shugaban kasar a ofishin sa, bayan ya gabatar da shugabannin wasu sabbin hukumomi guda biyu wato Nigerian Upstream Regulatory Commission (NURC) da Nigerian Downstream and Midstream Petroleum Regulatory Authority (NMDPRA) a fadar gwamnatin jihar.

Download: Anu Oluwa – Latest Yoruba Movie 2021 Drama

READ:   Sabon Video Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Maza Da Mata

Karamin Ministan ya bayyana cewa gwamnati ba ta da iko kan farashin, a maimakon haka, kasuwannin duniya ne ke tantance farashin kayan.

Sylva, ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa za a daidaita wasu abubuwa na farashin a cikin gida don ba da damar ragewa, musamman idan aka yi la’akari da yanzu lokacin da shi ake amfani.

About NgArewa 695 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*