Shagalin bikin auren Hamisu Breaker da Mome gombe

Screenshot 20220105 093124
Shagalin bikin auren Hamisu Breaker da Mome gombe

Yadda aka gudanar da shagalin manyan jaruman kannywood Wanda suka hada da hamisu breaker da mome gombe

Wannan shine karon farko da aka fara ganin hamisu breaker da Kuma mome gwambe sunyi irn wannan shagalin

Amma abinda mutane Basu sani ba shine da gaske hamisu breaker a shirye yake da ya auri mome gwambe

An Kama wayan da suka shirya film din ((Batsa)) na farko a kannywood

Inda Kuma wasu suke ganin ko Karen hauka ya ciji mawaki hamisu breaker ba abinda zaiyi da mome gombe

Domin kuwa zai nemi yarinya Yar gidan mutunci da tarbiya ya aura ba wai Yar film ba

READ:   Kalli Bidiyon: Sabon Wankan Jaruman Kannywood A Bikin Sallah
>> SAUKAR DA VIDEO YANZU <<

Koda yake ba Wanda yasan abinda yake. A cikin zuciyar hamisu breaker sai allh

Wasu boyayyun sirrika da yakamata ki sani kafin mutuwar zainab both

About NgArewa 2101 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*