Sau shida Adam A Zango yana auren mata a asirce inji

Wata mujallar kannywood ta bayyana adadin ko sau nawa babban jarumin masana’antar kannywood ya auri wasu mataye a sirrince wanda ta bayyana hakan ne a wani bidiyo.

Kalli Maryam Yahaya ta yi birthday a gadon Asibiti Sauran Jaruman Kannywood Mata Sun Nuna Mata Halacci

Wannan bidiyo yana daukar tsawon mintuna biyu kafin ya kare kuma mun samo wannan bidiyo ne a babbar tashar YouTube Mai suna Tsakar Gida ga bidiyon nan mun kawo maku.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here