Sarkin waka – Baku Babu mu Mp3 Download
Sarkin waka nazir m Ahmad fitaccen mawaki wanda wannan waka mai suna ” Bamu baku”.
Wanda wakar a yanzu nan take tashi wanda a yanzu nan ake cikin chakwakiya a masana’antar kannywood wasu masoyansa suke standing wasu ke sanya a shafukan su.
DOWNLOAD MP3 HERE
Sarkin waka Nazir M Ahamd yayi kalamai sosai a cikin wannan wakar wanda akwai zambo da habaici.
Bamu baku waka ce da duk mai sauraren wakokin Nazir M Ahamd solar san za’a saki baitoci sosai.
Be the first to comment