Sabuwar wakar Yabon Annabi Muhammad Adam a zango da Tumba Gwaska

Sabuwar wakar Yabon Annabi Muhammad Adam a zango da Tumba Gwaska

Sabuwar wakar Yabon Annabi Muhammad Adam a zango da Tumba Gwaska: Jarumi Adam a zango Yana daya daga cikin manyan jarumai na masana’antar kannywood Daya taso da yunkurin cewar yakamata duk shekara adinga gudanar da maulidin fiyayyen halitta Annabi acikin masana’antar kannywood a wancan shekarar data wuce.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Inda jarumin ya bayyana cewar duk wani masoyin Annabi zai iya kawo tasa gudunmawarsa domin gudanar da taron, saidai har izuwa yanzu dai bamu sakejin jarumin yasake maganar ba.

DOWNLOAD ALBUM » 1773 & E Brown – Kotodama [Zip & Mp3]

Ayau Kuma Wani bidiyon daya daga cikin jaruman kannywood Tumba Gwaska ce take rera waƙar yabon Annabi cikin shauki da girmamawa kamar yadda zakugani acikin wannan bidiyon.

READ:   Adam a zango Yana cikin mummunan hali a kannywood

Ga video

About NgArewa 2113 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*