Sabuwar wakar Hamisu Breaker ‘Dan Dako’ data girgiza Kannywood a shekarar 2022

20220119 203313 scaled

Fitaccen mawakin nan da duniya ke yayi Hamisu Breaker ya saki sabon bidiyon shi wanda wanda ya jima da sakin ainihin wakar a cikin Album dinshi daya fitar a shekarar 2021 na ‘Alkhairi Ep’.

Wakar mai suna Dan Dako ta hada da shahararrun mutane ko kuma muce jarumai aciki,wadanda suka fito a cikin wakar solar hada da;

Hamisu Breaker – Dan Dako Mp4 Download [Official Video]

  • Hamisu Breaker
  • Ado Gwanja
  • Ali Nuhu
  • Aisha Izzar So

Bigshow da dai sauransu.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon wakar Dan Dako din ta Hamisu Breaker 2022 anan kasa 👇👇👇👇

download

About NgArewa 2676 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*