Sabuwar lalatar da mata suka shigo dashi a matsayin sana'a a shekarar 2021

Sabuwar lalatar da mata suka shigo dashi a matsayin sana’a a shekarar 2021

Subhannallah Kalli yadda wasu ma’aurata suka bayyana rayuwar aurensu ta sirri sukayi video suna yadawa wanda hakan ya janyo masu tsinuwa

A wannan zamani dai da muke duk wata hanya da za’a saba ma Allah ita ake bi bama a dauki sabama Allah a bakin komai ba kuma kullun malamai na iya kokarinsu domin shawo kan matsalar amma ina abun saidai addu’a ana akan wata sai wata ta shigo.

Jaruman Kannywood Da Suka Halacci Janaizar Mahaifiyar Aminu Alan Waka

Kuma duk damuwar daga wajen mata ake samo ta yanzu wani hanyar lalata kansu da sauran al’ummar musulmai da suka gano itace tallar maganin karfin maza dana mata a social media YouTube da kuma sauran kafofin yada zumunta na zamani hakan babbar hanya ce domin Allah kada yasan yawan mutanen da suka fada zinace zinace ta hanyar wannan tallar da suke.

Bayyanar Video Wani Saurayi Yana Dukan Budurwarsa Daga Karshe Kalli Abinda Yafaru Abin Birgewaa

Kaima da kake kallo baka fada a cikin harkar zinar ba kana bada gudunmawa kuma kaima kana da naka laifin ga irin yadda suke bidiyon nan mun kawo maku domin ka guji kallo da kai da iyalanka dama sauran al’ummar musulmai.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here