Anzo mukayi arba da wani sabon video nafisa Abdullahi Wanda aka saki a shafin YouTube
Wannan video an bayyana cewa nafisa Abdullahi ta sake shi a wata ziyara da takai a kasar Dubai domin yawon bude ido
Koda yake wasu suna ganin ba laifi bane Dan nafisa Abdullahi ta saki irin wannan video domin kuwa itama tanada damar da zata extra rayuwar ta ta duniya
Mudai fatan mu a kowane lokaci shine allh ya kara daukaka nafisa Abdullahi
Be the first to comment