Sabon video maryam yahaya da yabar baya da kura a kannywood

Screenshot 20220111 063525 1

Sabon video maryam yahaya da yabar baya da kura a kannywood: Oh Dan allah wannan wane irin abune Maryam yahaya a masana’an tar kannywood harma dai Babu Wanda bai magan tuba ganin yadda jarumar ta kawo wani sabon salo Wanda kowa sai da ya Magan tu harma Jaruman

A masana’an tar a wannan lokacin suna Kara Baiyana cewa gaskiya yin irin wannan abu buwan basu kamaci Jaruma mai tarin masoya kamar ta ba a fadin duniyar nan

Ana zargin Alaka Mai Karfi Ta barke tsakanin Ali nuhu da Maryam both

Harma dai Tsabar tarin masoya da take dasu Babu wata Jarumar da a kannywood take yin abin da take yi kuma dai masoya suke jin dadin hakan yadda yakamata a wannan

READ:   Cigaban Da Nafisa Abdullahi Tasamu Bayan Tafice daga ((Labarina))

Kuma dai jarumar Maryam yahaya tayin sabbin video ne Wanda suke matukar daukar hankalin alumma harma dai kowa yake jin cewa masana’an tar kannywood din nan

Dole sai da Jarumar Maryam yahaya kuma dai sanin kowa ne cewa a Wannan lokacin babu wata a cikin Jarumai Wanda suke yin abin da Maryam takeyi Kuma ta burge masoya

About NgArewa 2101 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*