Sabon Video Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Maza Da Mata

Sabon Video Hafsat Idris Tare Da Yayan Ta Maza Da Mata

yanzu yanzu muka Zaki muku wani sabon video da hafsat Idris ta saki tare da yayan ta

Hafsat Idris wacca ta kasance daya daga cikin manyan matan kannywood da Allah ya daukaka suba duniya baki daya

Rikadawa Ya Kafa Sabon Tarihi A Kannywood

Hakan zalika ta kasance daya daga cikin Matan kannywood da sukafi kudi da Kuma farin jini

download

A kowane lokaci hafsat Idris tana aiki tukuru dan tasakawa yayan ta da farin ciki a cikin zukatan su

Wannan ne babban dalilin da yasa suke a cikin jin dadi sosai a kowane lokaci

Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Allah yayi wa mahaifiyar mawaki Aminu Ala rasuwa

Wanna shine cikakken video akan wanna rahoton namu na hafsat Idris tare da Yayan ta

Bugu da gari Allah ya azirta hafsat Idris da da mallakar wani katafaren gida babba

Kuma tana zaune tare da yayan ta acikin wanna gidan nata a cikin farin ciki

A kowane lokaci addu,at mu shine Allah ya Kara dafawa hafsat Idris

Yakima kare ta daga sharrin makiya da mahassada a fadin duniya baki daya

About NgArewa 2667 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*