Rikici tsakanin ummi da maryam yahaya Akan lilin baba

Screenshot 20220107 203501 1

Rikici tsakanin ummi da maryam yahaya Akan lilin baba

Wata sabuwar chakwakiya ta fara gudana a tsakanin ummi rahab da Maryam yahaya

Babban abin ban mamaki shine yadda manyan jaruman kannywood Mata suka fara rikici akan saurayi

 

Burna Boy – B. D’OR feat. WizKid [Official Music Video]

Wannan ba wani Abu bane sabo a tarihin soyayya aga maza biyu suna fada Akan mace daya

Ko aga Mata biyu suna fada Akan namiji daya

Amma idan kayi duba da daukakar wannan mashahuran jaruman kannywood Mata

Zakaga Bai dace ace suna fada Akan saurayi ba

READ:   Bayan Kwanaki Kaɗan Da Ɗaurin Aurenta Allah Yayi Nata Rasuwa
About NgArewa 2082 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*