Rikadawa Ya Kafa Sabon Tarihi A Kannywood

Rikadawa Ya Kafa Sabon Tarihi A Kannywood

masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu

Cikin Yaddar Allah da taimakon sa min zo muku da wani labari na musamman akan fitaccen jarumin kannywood

Kalli Bidiyo; Wannan matashiyar ta rubuta Qur’ani tun daga farko har karshensa

Rikadawa yayi wani bajinta da ba,a taba tsammani ba a rayuwar sa ta duniya

Rikadawa ya kasance fitaccen jarumin kannywood Kuma daya daga cikin manyan jaruman kannywood

Amma duk da cewa shi jarumin kannywood Amma ya kasa barin Yar sa ta shiga Sana,ar fina, finan y

Kalli Yadda Naziru Sarkin Waka Yarikita Yan Matan Niger Da Sabuwar Wakarsa Wajen Wani Taro Kannywood

Ridawa ya aurar da Yar sa ga wani bawan Allah Wanda ya kasance Dan uwane sa ne

READ:   Sabuwar lalatar da mata suka shigo dashi a matsayin sana'a a shekarar 2021

Babban abin mamaki shine yadda ya zabarwa Yar sa rayuwar aure fiye da rayuwar film

Tabbas Wannan Shine Dalilin Dayake Kashe Aure Da Wuri

Wanna kawai ka yazama izinq ga Yan matan da suka dauki Sana,ar fina, finan hausa fiye da rayuwar aure

Subhannallah Shin Da Gaske Garzali Miko Ya Mutu?

Kuma muna fatan Allah ya Basu zaman lafiya da Kuma fatan Allah ya Sanya acikin farin ciki

Haka zalika muna fatan Allah ya Kara dafawa rikadawa ya Kuma Kara riko da hannun sa

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*