Rigimar Mai Sana’ah Kan Sai Da Masallaci Yace Abiyo Shi A Cikin Wani Kaya Taccan Video

Rigimar Mai Sana’ah Kan Sai Da Masallaci Yace Abiyo Shi A Cikin Wani Kaya Taccan Video

Rigimar mai sana’ah kan sai da masallaci yace abiyo shi a cikin wani kaya taccan video sa Wanda zai saki a wannan lokacin

daya cikin jarumin da babu kamar sa a masana’antar kannywood Wanda ya na cikin jarumai masu daukar hankalin masoya

Kalli Bidiyon: Sabon Wankan Jaruman Kannywood A Bikin Sallah

harma ya zamo gwani cikin jarumai masu iya san yawa masoya farin ciki a wasu fina finai Wanda suke yi a barkwance

harma hakan yake janyewa alumma da dama bakin cikin da suke ciki a yanzu kuma suke jin dadin hakan a yanzu

kuma mai sana’ah ya na daya cikin jarumai Wanda sukai fuce wajan iya kasauwan ci a masana’an tar kannywood

READ:   Kasaitaccen Video Da Hotunan (Bridal Shower) Na Auren Zahra Bayero Da Yusuf Buhari

Wanda ya zamo bai dogara da harkar fina finai ba a yanzu ya na kasuwan cikin sa babu wata tsangwama

kuma dai yana cikin jaruman kannywood Wanda da alumma sun ganshi sai kaga suna dariya sabida yadda yake

faran tawa alumma da fina finai sumam man na barkwanci a yanzu harma kowa yake ganin cewa duk yafisu iyawa

kuma dai a wannan lokacin jarumin yana jara Mai maita zanti kansa kamar dai a wan can lokacin

Yana bayani ne akan yadda aka saida wani masallaci a kwanakin Baya harma hakan ya bar Baya da kura a lokacin

kuma dai mai sana’ah shine jarumi na farko a masana’an tar kannywood Wanda yake magana akan wannan batun

About NgArewa 2062 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*