Real Madrid Da Chelse Zasu Kulla Babbar Yarjejeniya Kan Wani Dan Wasa

Real Madrid Da Chelse Zasu Kulla Babbar Yarjejeniya Kan Wani Dan Wasa

BREAKING: FG Govt Declares Aug 12 Public Holiday

Real madrid din tatabbatar da zatayi wata harkalla da kungiyar chelsea akan dan wasa Haaland
Kungiyar real madrid tashirya tsige wasu kudade domin karbo dan wasa haaland dazaran yazo chelsea
Real madrid zata biya wasu makudan kudade domin karbar dan wasan a hannun chelsea

Tunda farko kungiyar Real Madrid ce tafara neman dan wasan kafin chelsea sede kungiyar borussia Dortmund taki siyarwa da real madrid tace chelsea zata siyarwa
Tirkashi Mijin Baturiya Yayi Tsokaci Akan Kayan Da Amaryar Yusuf Buhari Ta Saka A Shagalin Aurensu

Hakan yasa Chelsea da Real Madrid suka zauna suka cimma matsaya kan dayazo zasu ciniki

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here