Ranar Mahaifi ta duniya wasu daga iyayen Jaruman Kannywood Maza Da mata

Ranar Mahaifi ta duniya wasu daga iyayen Jaruman Kannywood Maza Da mata

Subhannallah Shin Kunsan Jaruman Kannywood Dasu Aure Yan Uwansu Kuwa?

A ranar iyaye mata ta duniya wasu manyan jaruman kannywood sun saka hotunansu tare da iyayensu a shafukansu na sada zumunta.

Daga cikin wadanda suka bayyana akwai Mercy Sadau da Amal Umar Itama sun gabatar da mahaifinta ga sauran kuma suma sun bayyanawa mahaifiyarsu.

Inji ubanki Zuwa Kasuwar Rimi Yafimiki Zuwa Dubai – Rigimar Rahama Sadau Da Rashida Mai Sa’a yan kannywood

Mabiyansu sun burge sosai da wannan bidiyon da muka kawo muku don kallo.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here