Rahama sadau tayi magana Akan Karuwanci a film: Kalli wani sabon martanin rahama sadau akan mata masu kawalcin da aika ba dai dai ba a wannan lokacin harma dai lamarin ya tashi hankalin matan masana’an tar kannywood
Jarumai dai maza da matan a yanzu solar shiga mamakin ganin yadda jarumar nan wacce take kara shan caccakar a gurin masoya musam man a social media
Shagalin bikin birthday na fatima Ali nuhu
Harma dai babu wani Wanda baiya cewa jarumar tana aikata ba dai dai ba a wannan lokacin dan ita cema dai jarumar da tazamo wacce kowa yake magan ganu akan yadda take sauka daga layi acikin masana’an tar
Amman dai yau sai ga shi jarumar da bakin ta tana irin wannan video harma hakan yakata tashin hankalin alumma a masana’an tar kannywood a wannan lokacin kuma dai babu wani a cikin masoya
Wanda baiya yin magar akan jarumar harma dai a wannan makon itace akan gaba a matan kannywood Wanda suke shan tsiniwa da kuma dai shan zagi a social media kuma dai yau gashi ta na magana akan wannan lamarin

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 13, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP