Rahama Sadau tana ƙasar Ghana domin yawon shaƙatawa.

Rahama Sadau tana ƙasar Ghana domin yawon shaƙatawa.
Rahama Sadau tana ƙasar Ghana domin yawon shaƙatawa.

Rahama Sadau tana ƙasar Ghana domin yawon shaƙatawa.

Shaharriyar ƴar wasan Hausa, Kannywood tana ƙasar Ghana inda take hutawa a can.

Sadau ta wallafa hotunanta a shafinta na Fb satin da ya gabata, yadda aka hangota tana hutawa a ƙasar Ghana.

Fitacciyar mawaƙiyar nan Yemi Alade ta wallafa zafafan hotuna.

Ba wannan ne karo na farko da Sadau ɗin ta fita ƙasar waje yawon shaƙawata ba, a baya ma ta ziyarci ƙasashen nashiyar Turai kamar haka, Cyprus, Faransa, Italiya, Ingila da kuma Sifani kawai domin shaƙatawa.

download

About NgArewa 2782 Articles
Am the pioneer of this web. Am smart, vibrant, and I love to keep the readers informed, and Blogging is my profession and wining is my satisfaction.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

*