Innalillahi asirin rahama Sadau yatonu a kalli abinda da ta aikata a cabdijan alumma suna ta guna guni akan lamarin a masana’an tar fina finai ta a yanzu
An Riga dai an Saba gaskiya a masana’an tar kannywood harma dai babu wani dai da a cikin masoya jaruman da masoya a tsawan nan lokacin
Sai gashi dai kuma sadau tazamo wacce ana ganin cewa tuni ta bar kannywood din ma kuma dai sai gashi a Yanzu wai ta na jin cewa tamafi karfin masana’an tar kuma dai rahama Ce akan gaba a wannan lokacin
Tirkashi Wani Bidiyon safara’u kwana casa’in a Gurin Birthday Tab di jam
Masoya dai nakara waccakar jarumar a wannan lokacin sabida yadda take kara ganin cewa gaskiya yakamata da daina yin irin wannan abu buwan
Dan hakan yana mutun cikin duk wani Wanda ya amsa sunan sa cewa dan masana’an tar kannywood kuma dai alumma na kara baiyana matsayar su ne a shafikan sanda zuminta na social media.

SHARE TO FRIENDS
Copyright, August 16, 2022
FOLLOW US ON SOCIAL MEDIA FOR LATEST UPDATES
FOLLOW US ON TWITTERLIKE US ON FACEBOOK PAGE
JOIN OUR FACEBOOK GROUP
JOIN OUR WHATSAPP GROUP