Nizaru Sarkin Waka Yayi Wasu Kalamai Akan Shugaban Kasa Nigeria Buhari

Wannan ba wasu kalamai bane face kalamai Akan abin kanfanin tuwita sukayi shugaban kasa Nigeria buhari

Naziru sarkin waka yayi video Mai yawa Akan wanna babban Al,amaribda yafaru a duniya

DOWNLOAD: Kizz Daniel – Lie [Mp3 Download]

Hakq zalika mun shirya tsaf Dan kawo muku cikakken video Akan wannan labarin na na naziru sarkin waka

Kuma muna fatan zakuji dadin kallon sa batare da wani bacon Rai ba

Naziru sarkin waka ya nuna bacin ransa karar Akan matasa Mara da kishin kasar su a duniya

Duk da cewa kanfanin tuwita yayiwa shugaban kasa Nigeria buhari wulakanci Amma Basu nuna damuwa ba

Hasalima abin bakin ciki wai har kasamu Dan Nigeria da zai nuna bacon Rai dan andakatar da yin tuwita a Nigeria

DOWNLOAD: Naira Marley – Drug Test [Mp3 Download]

Wanna shine ya nuna tsantsar rashin kishin kasa da Kuma rashin sanin ciwon Kai

Wannan Abu me yasan ya naziru sarkin waka yayi magana Akan jawo hankalin matasan Nigeria

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci

Babban burin mu shine kawo muku cikakken labaran duniya da kannywood baki daya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here